VOA60 AFIRKA: A Ivory Coast Hukumomin gwamnati sun tabbatar da bullar Coronavirus na farko a kasar

Your browser doesn’t support HTML5

Hukumomin gwamnati sun tabbatar da bullar Coronavirus na farko a kasar, sun ce mutumin dan kasar ne wanda ya dawo da ga Iyaliya. Sun kuma kara da cewar yana Asibiti cikin koshin lafiya, kana an killace shi.