VOA60 AFIRKA: A Gambiya, Jama'a Sun Yi Tattaki A Banjul, Suna Kiran Shugaba Adama Barrow Da Ya Yi Murabus Daga Mukaminsa

Your browser doesn’t support HTML5

A Gambiya, dubun dubatun jama'a su ka yi tattaki a Banjul babban birin kasar, inda su ke kiran Shugaba Adama Barrow da ya yi murabus daga mukaminsa.