VOA60 AFIRKA: A Congo Tshohon shugaba Denis Sassou Nguesso ya kara lashe zaben shugaban kasar da kashi 88.5 bisa dari na kuri'u

Your browser doesn’t support HTML5

A Congo Tshohon shugaba Denis Sassou Nguesso ya kara lashe zaben shugaban kasar da kashi 88.5 bisa dari na kuri'u, a sakamakon wucin gadi da aka fitar bayan zaben ranar lahadi da ta gabata.Sassou Nguessou mai shekaru 77 ya shafe shekaru 36 kenan a kan Mulki.