VOA60 Afirka: A Burundi, Ginette Karirekinyana Ta kirkero Da Mai Na Shafawa Da Ke Iya Taimaka Wajen Dakile Cutar Masassarar Cizon Sauro

Your browser doesn’t support HTML5

A Burundi, inda Ginette Karirekinyana ta kirkero da mai na shafawa da wasu kayayyaki da ta yi ikirarin zasu taimaka wajen dakile cutar masassarar cizon sauro, saboda sinadiran dake cikinsu na korar sauro.