VOA60 AFIRKA: A Burkina Faso Wasu Yara Sun Zama Na Farko A Tarihin Kasar Da Aka Yi wa Tiyata A Zuciya

Your browser doesn’t support HTML5

A Burkina Faso wasu yara sun zama na farko a tarihin kasar da aka yi wa tiyata a zuciya. Wannan wani abu ne mai muhimaci a cewar likitocin kasar kuma zai iya sauya kallon da akewa likitoci a yammacin Afrika