VOA60 Afirka: A Afrika Ta Kudu, Wata Kungiyar Mai Suna Afriforum Ta Kara Kaimi Wajen Yin Zanga Zanga Kan Tsarin Raba Filaye

Your browser doesn’t support HTML5

Afrika ta kudu, wata kungiyar mai suna Afriforum da ke wakiltar kashi biyar cikin 100 na mutanen da asalinsu ‘yan Holland da Jamus da Faransa ne, ta kara kaimi wajen yin zanga zanga kan tsarin raba filaye.