VOA60 AFIRKA: Wata Makaranta A yankin Da Boko Haram Suka Yi Shekaru Suna Kaiwa Hari Na Taimakawa Al’ummomin Yankin Wajen Samun Waraka

Your browser doesn’t support HTML5

Najeriya: Wata makaranta a yankin da Boko Haram suka yi shekaru suna kaiwa hari, na taimakawa al’ummomin yankin wajen samun waraka.