VOA60 DUNIYA: Wata Kotun Soja a Isra'ila Ta Yankewa Wani Sojanta Hukumcin Zaman Wata 18 A Kurkuku

Your browser doesn’t support HTML5

Israel: Wata kotun soja a israila ta yankewa wani sojanta hukumcin zaman wata 18 a kurkuku saboda kisan wani bafalastine a shekara da ta gabata a yankin yamacin gogin Jordan.