VOA60 DUNIYA: Hari Da Kungiyar Al-Shabab Ta Kai Ya Kashe Mutane 20

Your browser doesn’t support HTML5

Wani bam da mayakan Al-Shabab suka tayar a wani fitaccen Otel a birnin Mogadishu, ya yi sanadiyar mutuwar mutane 20 da raunata sama da 50.