VOA60 AFIRKA: GAMBIA Masu Yawon Bude Ido Suna Ficewa Daga Gambia Yayin Da Shugaba Yahya Jammeh Ya Kafa Dokar Ta Baci

Your browser doesn’t support HTML5

Masu yawon bude ido suna ficewa daga Gambia yayin da Shugaba Yahya Jammeh ya kafa dokar ta baci ana gab da rantsar da abokin hamayyarsa Adama Barrow.