VOA60 AFIRKA: UNHCR Na Shirin Kwashe Duban Dubatun 'Yan Gudun Hijira Masu Fama Da Matsaloli Daga Libya Kafin Shekara Mai Zuwa

Your browser doesn’t support HTML5

A kasar Libya ofishin wakilin MDD mai kulla da yan gudun hijira wato UNHCR Roberto Mignone yace hukumar dake kulla da yan gudun hijira ta MDD na shirin kwashe duban dubatun yan gudun hijira masu fama da matsaloli daga Libya kafin shekara mai zuwa.