Uku A Cikin Mutane 87 Da Aka Sace A Kaduna Ranar Lahadi Sun Dawo, Yayin Da Jami’an Tsaro Ke Farautar Sauran A Daji

Your browser doesn’t support HTML5

Al’umar garin Kajuru Station sun tabattar wa Muryar Amurka dawowan mutane uku cikin 87 da ‘yan bindiga suka sace a ranar Lahadin da ta gabata.