Tuki Da Sarrafa Jirgin Sama A Najeriya - Faruk Abdullahi

Faruk Abdulhamid

Faruk Abdulhamid

Abubuwanal'ajabi da suke tattare da yadda jirgin sama ke tashi, da yadda yake daukar abubuwa masu nauyi amma babu wata tangarda, hakan yasa nake zurfafa karatu a wanna bangaren.

Don jin cikakkiyar tattaunawar mu da matashi Farok Abdulhamid, sai ku biyomu.

Your browser doesn’t support HTML5

Tuki Da Sarrafa Jirgin Sama A Najeriya 2' 20"