VOA60 Afrika: Tsohon Shugaban Amurka Barack Obama Ya Ziyarci Kasar Kenya

Your browser doesn’t support HTML5

Kenya: Tsohon shugaban Amurka Barack Obama ya ziyarci kasar Kenya domin ya goyi bayan ayyukan gidauniya na kanwar sa da kuma ganawa da shugaba Uhuru Kenyata