TSAKA MAI WUYA: Yan Takarar Gwamnoni Sun Bayyana Ra’ayoyinsu Game Da 'Yan Takarar Shugaban Kasa Na Junansu, Kashi Na Uku - Janairu 23, 2023

  • Aliyu Mustapha

Aliyu Mustapha Sokoto

Tsaka mai wuya na wannan makon, cigaban shirin ne kan 'yan takarar gwamnoni guda biyar na jam’iyu daban daban domin jin ta bakin su game da takarar tasu da kuma ra’ayoyinsu game da ‘yan takarar shugaban kasa na junansu.

Saurari shirin a sauti:

Your browser doesn’t support HTML5

TSAKA MAI WUYA: Yan Takarar Gwamnoni Sun Bayyana Ra’ayoyinsu Game Da ‘Yan Takarar Shugaban Kasa Na Junansu, Kashi Na uku - Janairu 23, 2023