TSAKA MAI WUYA: Tattaunawa Kan Sakamakon Zaben Kasar Ghana Kashi Na Biyu-Disamba, 17, 2024

Aliyu Mustpha

Shirin Tsaka Mai Wuya na yau ya dora kan nazari kan sakamakon zaben kasar Ghana.

Saurari cikakken shirin:

Your browser doesn’t support HTML5

TSAKA MAI WUYA: Tattaunawa Kan Sakamakon Zaben Kasar Ghana Kashi Na Biyu