TSAKA MAI WUYA: Tasirin Basuka Da Ake Bin Najeriya-Kashi Na Daya- Yuni 25, 2024

Aliyu Mustapha

Shirin Tsaka Mai Wuya na wannan makon ya fara haska fitila kan basusukan da ake bin Najeriya da yadda lamarin ke shafar rayuwar talakawa.

Saurari cikakken shirin:

Your browser doesn’t support HTML5

Dumbin Bashi Da Ake Bin Najeriya