TSAKA MAI WUYA:Muhawara Kan Zaben Shugaban Kasar Ghana, Kashi Na Uku-10,20, 2020

Aliyu Mustapha Sokoto

Mahawara a kan zaben kasar Ghana tsakanin Alhaji Ahmed Ayuba, babban jami’in sadarwa a ma’aikatar Raya Birane da Harkokin Zango a jami’iya mai mulki ta NPP da kuma Alhaji Awudu Ariff, babban jami’I a tsohuwar gwamnatin NDC kuma hadimi tsohon shugaban kasar Ghana, marigayi John Evans Atta-Mills na babbar jami’iyar adawa ta NDC.

Saurari Muhawarar da Baba Yakubu Makeri ya jagoranta:

Your browser doesn’t support HTML5

TSAKA MAI WUYA: Muhawara Kan Zaben Shugaban Kasar Ghana, Kashi Na Uku-12:00"