TSAKA MAI WUYA: Muhawara Kan Takarar Zaben Shugaban Kasa Na Tinubu Da Osibanjo, Afrilu 12, 2022

  • Aliyu Mustapha

Aliyu Mustapha Sokoto

A wannan shirin Tsaka Mai Wuya an yi Muhawara kan takarar shugaban kasa tsakanin Tinubu da Osibanjo.

Saurari cikakken shirin cikin sauti:

Your browser doesn’t support HTML5

TSAKA MAI WUYA Muhawarar Takarar Zaben Shugaban Kasa Akan Tinubu Da Oibanjo, Afrilu 12, 2022