TSAKA MAI WUYA: Muhawara Kan Salon Mulkin Dimokradiyar Kasar Kamaru, Kashi Na Biyar - Mayu 17, 2022

  • Aliyu Mustapha

Aliyu Mustapha Sokoto

Shirin Tsaka Mai Wuya na wannan makon, ci gaba ne daga makon da ya gabata da nazari kan koke-koken al-ummar kasar Kamaru game da shugabancin Paul biya.

Saurari shirin:

Your browser doesn’t support HTML5

TSAKA MAI WUYA: Muhawara Kan Salon Mulkin Dimokradiyar Kasar Kamaru, Kashi Na Biyar - Mayu 17, 2022