TSAKA MAI WUYA: Muhawara Kan Rikicin Cikin Gida A Jam'iyar APC, Kashi Na Uku- Afrilu 5, 2022

  • Aliyu Mustapha

Aliyu Mustapha Sokoto

A ci gaba da muhawara kan rikicin cikin gida a Jam'iyar APC mai mulki, yau Yau shirin Tsaka Mai Wuya ya maida hankali kan wadansu maganganun da ake cewa Buhari ne ya fadi, da daya daga cikin hadiman shugaban kasar Dan Maliki ya ke kare shi.

Saurari shirin cikin sauti:

Your browser doesn’t support HTML5

TSAKA MAI WUTA: Akan Maganganun Da Ake Cewa Buhari NE Ka Fadi Afrilu 5, 2022