TSAKA MAI WUYA: Muhawara Kan Matsalar Tsaro a Katsina Kashi Na Hudu-Yuli, 25, 2020

Aliyu Mustapha Sokoto

Aliyu Mustapha Sokoto

A kashi na karshe muwahara kan matsalar tsaro a jihar Katsina, bakin da shirin ya gayyata shugaban jam'iyar APC Shitu A. Shitu Maslaha, da takwaran shi na jam'iyar PDP Salisu Yusuf Majigiri sun shawarta hanyoyin da za a samu masalaha kan matsalar.

Saurari muhawarar da Sani Shu'aibu Malumfashi ya jagoranta

Your browser doesn’t support HTML5

TSAKA MAI WUYA: Muhawara Kan Matsalar Tsaro A Katsina Kashi Na Hudu-12:00"