TSAKA MAI WUYA: Muhawara Game Da Rigingimun Siyasa Kan Tsaida Dan Takarar Gwamna a Jihar Kebbi: Yuli 26, 2022

  • Aliyu Mustapha

Aliyu Mustapha Sokoto

A shirin Tsaka Mai Wuya na wannan makon, muhawara ce game da ko tsaida dan takarar gwamna ce kawai ke ta janyo raginginmu siyarsa da ake ta ji su na faruwa a jihar Kebbi ko kuma akwai wasu abubbuwa ne da mutane basu da labarinsu.

Saurari cikakken shirin cikin sauti:

Your browser doesn’t support HTML5

TSAKA MAI WUYA: Muhawara Game Da Rigingimun Siyasa Kan Tsaida Dan Takarar Gwamna a Jihar Kebbi: Yuli 26, 2022