TSAKA MAI WUYA: Karin Mafi Karancin Albashi Da Kuma Kamun Ludayin Gwamnatin Tinubu- Kashi Na Uku, Yuni 18, 2024

Aliyu Mustapha Sokoto

Shirin Tsaka Mai Wuya na wannan makon ci gaban tattaunawa ne da 'yan Majalisar Tarayyar Najeriya kan batun karin albashi da kuma halin da kasar ke ciki shekara guda da hawan Shugaba Bola Tinubu bisa karagar mulki.

Saurari shirin da Aliyu Mustapha ya gabatar:

Your browser doesn’t support HTML5

Karin Mafi Karancin Albashi Da Kuma Kamun Ludayin Gwamnatin Tinubu Kashi Na Uku