TSAKA MAI WUYA: Kalubalen Zaman Lafiya Mai Dorewa Tsakanin Al'ummomin Jihar Filato, Kashi Na Daya - Satumba 19, 2023

  • Aliyu Mustapha

Aliyu Mustapha Sokoto

Shirin "Tsaka Mai Wuya" na wannan makon, ya duba batun musabbabin abin da ke hadda rikici tsakanin al'ummomin jihar Filato da ke ytsakiyar arewacin Najeriya.

Saurari shirin cikin sauti:

Your browser doesn’t support HTML5

TSAKA MAI WUYA: Kalubalen Zaman Lafiya Mai Dorewa Tsakanin Al'ummomin Jihar Filato PT1.mp3