TSAKA MAI WUYA: Hira da 'Yan Majalisar Dokoki Kan Halin Da Najeriya Ke Ciki-Kashi Na Uku- Yuli 02, 2024

Aliyu Mustpha

A ci gaba da tattaunawa kan halin da Najeriya ke ciki da 'yan Majalisar Dokokin Najeriya, Saneta Ahmed Aliyu Wadada na jam'iyar SDP daga jihar Nassarawa, da kuma Saneta Hussaini Babangida na jam'iyar APC daga jihar Jigawa, a yau sun maida hankali kan matsalar tsaro a arewacin Najeriya.

Saurari cikakken shirin Aliyu Mustapha Sokoto:

Your browser doesn’t support HTML5

Matsalar tsaro a Najeriya