TSAKA MAI WUYA:Batun Takunkuman Da ECOWAS Ta Dagewa Nijar - Maris 5, 2024

Hira ta musamman da Aliyu Mustapha shugaban Sashen Hausa na Muryar Amurka ya yi da Atiku Abubakar a Washington, D.C

Shirin Tsaka Mai Wuya na wannan makon ya tantauna kan dalilin da ya sa har yanzu ba'a ji komai daga wajen kasar Nijar ba game da takunkumin da ECOWAS ta janye.

Saurari shirin Aliyu Mustapha Sokoto:

Your browser doesn’t support HTML5

TSAKA MAI WUYA