TSAKA MAI WUYA: Batun Ficewar Nijar, Burkina Faso Da Mali Daga CEDEAO, Kashi Na 3 - Fabrairu 27, 2024

Hira ta musamman da Aliyu Mustapha shugaban Sashen Hausa na Muryar Amurka ya yi da Atiku Abubakar a Washington, D.C

Shirin ya cigaba da tantaunawa kan ficewar Nijer, Burkina Faso, da Mali daga CEDEAO a bisa zargin kungiyar da kaucewa manufofin da aka kafata.

Saurari shirin:

Your browser doesn’t support HTML5

TSAKA MAI WUYA