TSAKA MAI WUYA: - Batun Bara Ko Almajiranci a Najeriya - Janairu 3, 2023

  • Aliyu Mustapha

Aliyu Mustapha Sokoto

Shirin na wannan makon ya mai da hankali ne kan maganar da ake cewa idan ba za ka iya daukar dawainiyar yara ba, kada ka haifi su.

Saurari shirin a sauti:

Your browser doesn’t support HTML5

TMW for 01032023-ALMAJIRANCHI PT4 REPEAT.m4a