Tsadar Rayuwa: Bore Ba Zai Taimaka Wa Najeriya Ba - Shugabanni

Your browser doesn’t support HTML5

Duk da ganin zanga-zangar nuna damuwa kan tsadar rayuwa da wasu 'yan-Najeriya su ka fara, wasu shugabanni sun ce duk wani bore ba zai taimaki Najeriya ba.