Tsadar Kudin Takara Na Hana Matasa Shigan Siyasa

Your browser doesn’t support HTML5

Najeriya ce kasar da ta fi kowacce yawan matasa a duniya, inda kashi 70 cikin dari na mutanen kasar kamanin miliyan 207, matasa ne, kamar yadda bayanan kudin Worldometer suka nuna. Sai dai da rashin manufofi da suka dace da kuma tsadar kudin takara na hana matasa shiga siyasa.