Malaman Makaranta A Borno Sun Bukaci Gwamnati Ta Duba Bukatunsu

Your browser doesn’t support HTML5

A yayin da wata Kotun daukaka kara da ke zamanta a Abuja, ta umarci kungiyar malaman jami’oi ta kasa a Najeriya (ASUU) da ta janye yajin aikin da ta ke yi cikin gaggawa, wasu malaman makaranta a Jihar Borno sun bukaci gwamnati da ta duba bukantunsu.