Tillerson Ya Gana Da Buhari A Abuja

Your browser doesn’t support HTML5

Yayin da ya kawo karshen ziyararsa a nahiyar Afirka, Sakataren Harkokin Wajen Amurka, Rex Tillerson, zai sauka a Najeriya a yau Litinin. (Bidiyo Daga Fadar Shugaban Kasa)