VOA60 Afirka: Tawagar Wasu Masana Masu Binciken Halitu Sun Gano Wata Sabuwar Halitta A Afirka Ta Kudu

Your browser doesn’t support HTML5

Afirka ta Kudu tawagar wasu masana masu binciken halitu sun bada sanarwa cewa sun gano wata sabuwar halitta dake da allaka da Dinosor wanda ta rayu akalla shekaru 200 da suka wuce a Afrika ta kudu.