VOA60 AFIRKA: Tawagar Kwamitin Sulhu Na Majalisar Dinkin Duniya Ta Ziyarci Sansanin ‘Yan Gudun Hijira

Your browser doesn’t support HTML5

Nigeria: Tawagar kwamitin sulhu na MDD ta ziyarci sansanin ‘yan gudun hijirar wadanda rikicin Boko Haram ya daidaita a Maiduguri.