‘Yan Kasar China Sun Mamaye Sana’ar ‘Yan Gwangwan A Lagas.

Your browser doesn’t support HTML5

Yayin da kasar China ke cigaba da fadada ayyuka a kasashen Afrika, a Najeriya wasu kamfanoni mallakar ‘yan kasar China na neman maida wasu 'yan gwangwan da masu kokarin kara sabunta wasu abubuwa su zama marasa aikin yi saboda yadda suka shiga sana’ar.