TASKAR VOA: Yadda 'Yan Ta'ada Ke Amfani Da Jirgi Mara Matuki Wajen Kai Hare-Hare A Afirka

Your browser doesn’t support HTML5

Kwararru na majalisar dinkin duniya sun ce kungiyoyin ‘yan ta’adda a Afirka suna kara amfani da jirage marasa matuka wajen gudanar da ayyukansu, wanda a baya, gwamnatoci ne kadai ke iya amfani da jiragen.