TASKAR VOA: Yadda Hukumar Zaben Ghana Ta Kammala Shirin Gudanar Da Zabe A Kasar
Your browser doesn’t support HTML5
Har yanzu muna kan batun zaben na Ghana inda Hukumar zabe kasar ta ce ta kammala dukkan shirye-shiryenta da suka hada da raba kuri’un zabe a fadin kasar. Hamza Adam ya tattauna da Sheriff Issah Abdul Salam, wani mai sharhi kan siyasa game da gaskiyar wannan ikirari da hukumar ta yi.