Yadda Biden Ke Yunkurin Dakile Sayar Da Fentanyl

Your browser doesn’t support HTML5

Shugaban Amurka Joe Biden, a ranar Talata, ya ayyana kokarin gwamnatinsa na ganin an dakile sai da fentanyl da sinadaren da ake amfani da su wajen sarrafa mummunar kwayar bayan wata yarjejeniyar da aka kula da shugabannin China da Mexico a kwanan nan.