TASKAR VOA: Yadda Ake Fama Da Matsalar Tsada Da Karancin Man Fetur A Najeriya

Your browser doesn’t support HTML5

A farkon makon nan kamfanin na NNPCL ya amsa cewa, hakika ya na fuskanta matsatsai na kudi, lamarin da zai iya sa da wuya kamfani ya iya samar da man fetur ga ‘yan kasar.