TASKAR VOA: Trump Da Harris Na Ci Gaba Da Neman Shawo Kan Masu Kada Kuri’a

Your browser doesn’t support HTML5

Duk da cewa tuni mutane da yawa suka kada kuri’arsu a zaben na Amurka, har yanzu Donald Trump na jam’iyyar Republican da Kamala Harris ta Democrat su na ci gaba da neman shawo kan Amurkawa da ba su yanke shawarar wanda za su kadawa kuri’a ba, wato Undecided Voters. Ga rahoton da Scott Stearns