TASKAR VOA: Mutuwar George Floyd, Wani Ba’amurke Bakar Fata, Ta Haifar Da Zanga-zanga A Fadin Amurka

Your browser doesn’t support HTML5

. Shugaban Amurka Donald Trum ya ce, ya na goyon bayan zanga-zangar lumana, amma ba zai zuba ido abin ya rikide zuwa tashin hankali ba.