TASKAR VOA: Mun samu ji daga bakin daya daga cikin daliban makarantar mari da aka gano, nda ake zargin malaminsu da cin zarafin dalibai.

Your browser doesn’t support HTML5

A cikin shirin na wannan makon mun tattauna da Dakta Aminu Yushua Ibrahim a game da halin da yara da manya suke iya shiga bayan cin zarafin da Malaman makaranta sukayi masu da kuma illar tsare su a wadannan cibiyoyi, da wasu rahotanni