TASKAR VOA: Mai Martaba Sarkin Kano Muhamadu Sanusi Lamido Sanusi Ya Gana Da Matasan Kungiyar ECOWAS A Yamai

Your browser doesn’t support HTML5

A Jamhuriyar Niger, a wani taro da aka yi a birnin Yamai, kungiyar raya kasashen Afrika ta yamma da ake kira ECOWAS ko CEDAO a takaice, ta kuduri aniyar aiki da matasa wajen samar da zaman lafiya da kuma yaki da tsattsauran ra’ayi.