TASKAR VOA: Lucy Jones Ta Kafa Kamfanin Dinka Sittirun Kawa Na Musamman A New York Ta Mayar Da Hankali Kan Dinka Sitturu Don Nakassasu

Your browser doesn’t support HTML5

Lucy Jones, hafafiyar Wales ce da ta kafa kamfanin dinka sittirun kawa na musamman a birnin New York – ta mayar da hankali ne akan dinka sitturu don nakassasu.