TASKAR VOA: Lokaci Ya Yi A Mayar Da Nijar Tafarkin Dimukradiya

Your browser doesn’t support HTML5

A cikin shirin Taskar VOA na wannan makon, watanni goma sha biyar kenan da yin juyin mulki a Nijar, amma babu alamun sojojin dake mulki yanzu suna shirin mayar da kasar tafarkin dimukradiya. Wasu kungiyoyin farar hula suna gani lokaci ya yi da yakamata sojojin su canja tunani.