TASKAR VOA: Kungiyoyin Kwadago Sun Ce Ba Gudu Ba Ja Da Baya

Your browser doesn’t support HTML5

Muhawara a game da albashi mafi karanci da yakamata a rika biyan ma’aikata a Najeriya ta sake dawowa, kuma a wannan karo, kungiyoyin kwadago sun ce ba gudu ba ja da baya.