TASKAR VOA: Kungiyoyi Na Bukatar A Mayar Da Nijar Tafarkin Dimokradiyya

Your browser doesn’t support HTML5

A jamhuriyyar Nijar, inda bayan watanni 15 da yin juyin mulki, babu alamar sojojin na shirin mayar da Nijar din ga dimukradiyya kamar yadda suka yi alkawari. A yanzu, wasu kungiyoyin fararen hula sun ce lokaci ya yi da sojojin su fitar da tsari na maido da tsarin mulkin dimokradiyya.