TASKAR VOA: Kasar Amurka Ta Tura Wata Tawaga Ta Musamman Da Ta Kunshi Wasu Mata Futattu A Majalisar Kasar Zuwa Jamhuriyar Nijar

Your browser doesn’t support HTML5

A Jamhuriyar Nijar kuma kasar Amurka ta tura wata tawaga da ta kunshi wasu mata futattu a majalisar kasar da suka hada da Karen Bass, da Ilhan Omar domin ganawa da gwamantin shugaba Muhammadu Issfufu