TASKAR VOA: Jam’iyun Amurka Na Nuna Damuwa Game Da Sahihancin Zaben 2024

Your browser doesn’t support HTML5

Gabanin zaben shugaban kasar na Amurka, manyan jam'iyyun siyasar kasar guda biyu suna nuna damuwa game da sahihancin zaben – wato abubuwa da suka shafi rijistar masu zabe, da kada kuri’a da kuma kirga kuri’u da tabbatar da kuri'un, da ma batun magance duk wasu muhimman batutuwan da za su iya tasowa